Isa ga babban shafi

Har yanzu Arsenal ce a saman teburin Firimiya bayan doke Tottenham da ci 3-2

Kungiyar Kwallon kafa ta Arsenal ta yi nasara kan Tottenham a wasan hamayya na Arewacin London da ci 3 da 2 a ranar Lahadi.

'Yan wasan Kungiyar Kwallon Kafa ta Arsenal bayan doke Tottenham
'Yan wasan Kungiyar Kwallon Kafa ta Arsenal bayan doke Tottenham © AFP
Talla

Fafatawar dai ita ce ke zama gasar Firimiyar Ingila wadda magoya bayan Kungiyoyin suka fi bibiya a fadin duniya domin ganin yadda za’a kece raini.

Yanzu haka Manchester City wasanni hudu ne suka rage mata, yayin da ita kuma Arsenal wasanni uku ne suka rage mata a gasar.

Arsenal da Manchester City dai na rige-rigen lashe gasar Firimiyar ta bana, wadda tuni City ta yi nasara kan Nottingham Forest da ci 2 da nema a ranar Lahadi.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.