Isa ga babban shafi
Zakarun Turai

Madrid ta doke Schalke

Kungiyar Real Madrid ta bi Schalke har gida ta doke ta ci 2-0 a gasar zakarun Turai. Cristiano Ronaldo da Marcelo ne suka jefa wa Madrid kwallayenta a raga, kuma yanzu Real ta buga wasanni 10 a gasar ba tare da samun galabarta ba kamar yadda ta faru da Bayern Munich a 2013.

'Yan wasan Real Madrid  Marcelo da Cristiano Ronaldo da  Iker Casillas
'Yan wasan Real Madrid Marcelo da Cristiano Ronaldo da Iker Casillas REUTERS/Wolfgang Rattay
Talla

Nan gaba Schalke za ta kai wa Real Madrid ziyara ne a Santiago Bernabeu a Spain a karawa ta biyu domin neman tsallake wa zuwa zagayen kwata Fainal.

A daya bangaren kuma Basel ta Switzerland ta rike FC Porto ta Portugal ne ci 1-1, a Basel kafin su sake kece raini a Lisbon.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.