Isa ga babban shafi
Wasanni

Zaben shugabannin hukumar kwallon kafan Najeriya 30 ga watan satumba

A Tarayyar Najeriya inda hukumar kwallon kafa ta kasar NFF ta bayyana ranar 30 ga wannan wata na satumba a matsayin sabuwar ranar da za a gudanar da zaben sabbin shugabannin hukumar mai fama da rikici kamar dai yadda FIFA ta bukaci a yi.  

Jami'an Hukumar Kwallon Kafan Najeriya
Jami'an Hukumar Kwallon Kafan Najeriya
Talla

Tuni dai aka kafa sabon kwamitin zabe da kuma kwamitin daukaka kara wadanda aka dorawa nauyin shirya wadannan zabubuka da ake fatar za su kawo karshen rikicin shugabancin da ya dabaibaye hukumar.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.