Isa ga babban shafi
France

Ana Rikici A Kamfanin Mujallar Charlie Hebdo Na Faransa

Kamfanin mujallar Charlie Hebdo na kasar Faransa, na fuskantar barazanar rarrabuwan kawuna tsakanin ma’aikatansa, bayan sabani saboda  makudan kudaden da suka samu na tallafi.kamfanin ya samu kuadaden da yawasu ya kai Euro miliyan 30, bayan ya fuskanci matsalar hari a watan janairu daya gabata, inda wasu daga cikin ma’aikatan kampanin suka rasa rayukansu.A halin yanzu,mutane 11 na kamfanin na jajajircewa dan ganin an baiwa duk wani ma’aikaci damar saka hannun jari a mujallar data shahara wajan barkwanci, lamarin da ya haifar da rikici tsakaninsu da hukumar gudanarwa ta Kamfanin. 

Mujallar  Charlie Hebdo.
Mujallar Charlie Hebdo. rfi
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.