Isa ga babban shafi
Ukraine

MDD ta soki Ukraine saboda haramta auren jinsi daya

Majalisar Dinkin Duniya tayi kakkausar suka ga kasar Ukraine da wasu kasashen da suka haramta Auren jinsi a Duniya. Sakataren Majalisar Dnkin Duniya, Ban Ki Moon ya ce babban abin damuwa ne yau ace akwai wasu kasashen dake la’antar wasu mutane kurum saboda suna nuna so ga wasu da suke jinsi daya.  

Janar Sakataren Majalisar Dinkin Duniya, Ban Ki-moon
Janar Sakataren Majalisar Dinkin Duniya, Ban Ki-moon REUTERS/Vincent Kessler
Talla

Ban ki moon ya kuma bukaci kasashen duniya akan su karfafa yin aure tsakanin Namiji da Namiji ko Macce da Macce a maimakon su hana hakan.

Wannan dai na zuwa ne a dai dai lokacin da kasar Birtaniya ta bayyana aniyyarta ta gabatar da kudurin Dokar bada damar yin Auren jinsi tsakanin ‘Yan kasar.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.