Abubuwan da ya kamata ku sani game da cutar Galahanga ko Down Syndrome
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:19
Shirin Lafiya Jari ce tare da Azima Bashir Aminu ya mayar da hankali kan cutar Down Syndrome ko kuma Galahanga, cutar da har yanzu al'umma ke da karancin sani kan yadda za su kula da masu fama da ita.
Wasu alkaluma sun nuna cewa duk shekara a Najeriya kadai akan haifi akalla yara dubu 100 dauke da wannan cuta ta Galahanga ko kuma Down Syndrome a Turance.
Shirin ya yi tattaunawa ta musamman da kwararren likita a wannan fanni, baya ga 'yan uwan masu wannan cuta.
Ku latsa alamar sauti don sauraren cikakken shirin..........
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu