Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

'Yan Najeriya miliyan 1 da rabi na kamuwa da cutar bugawar zuciya duk shekara

Wallafawa ranar:

Shirin lafiya jari na wannan mako tare da Azima Bashir Aminu ya yi duba ne kan cutar bugawar zuciya ko kuma Heart Attack a turance, cutar da kididdiga ke nuna cewa yanzu haka akwai mutane fiye da miliyan 200 da ke fama da ita a sassan Duniya.

Asibitin kula da masi fama da lalurar zuciya.
Asibitin kula da masi fama da lalurar zuciya. AFP - -
Talla

Alkaluman hukumar lafiya ta Duniya ya nuna cewa cikin shekarar 2020 kadai cutar ta bugawar zuciya ko kuma Heart attack ta kashe mutanen da yawansu ya kai miliyan 19 da kaso mai yawa a kasashen Turai da saharar Afrika baya ga Asiya da kudancin Amurka.

A Najeriya kadai akalla mutane miliyan 1 da rabi  ke kamuwa da cutar ta heart attack ko kuma bugawar zuciya koma ciwon zuciya duk shekara.

Ku latsa alamar sauti don sauraren cikakken shirin.

A yi saurare lafiya..................

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.