Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Ya kamata a rika daukar cutar makero da muhimmanci - Kwararru

Wallafawa ranar:

Shirin na wannan mako zai maida hankali ne kan cutar makero, guda cikin cutukan fatar da ke matsayin ruwan dare a wannan lokaci musamman tsakanin kananan yara. 

Yadda cutar makero ta kama kan wani yaro
Yadda cutar makero ta kama kan wani yaro © Wikipedia
Talla

Makero cuta ce da kan bayyana tare da yin tambari a kan fata wasu lokutan ta kan zo da kananun kuraje zagaye da yankin da ta lullube jikin dan Adam,

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.