Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Cutar TB ko tarin fuka na ci gaba da yaduwa a sassan Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin Lafiya Jari ce tare da Azima Bashir Aminu ya yi duba kan karuwar masu fama da cutar tarin fuka ko kuma TB da ke ganin bazuwarsa a sassan Najeriya duk kuwa da gangamin yaki da cutar da gwamnatoci ke yi.

Cutar ta tarin fuka na ci gaba da kasancewa babban kalubalen lafiya musamman a kasashe masu tasowa.
Cutar ta tarin fuka na ci gaba da kasancewa babban kalubalen lafiya musamman a kasashe masu tasowa. AP - Karin Schermbrucker
Talla

A cikin shirin na yau, za kuji matakan kare kai daga wannan cuta da ma yadda za a kula da masu dauke da cutar don kaucewa yada ta ga jama'a.

Ku latsa alamar sauti don sauraren cikakken shirin.......

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.