Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Kalubalen kula da masu cutar farfadiya a kasashe masu tasowa

Wallafawa ranar:

Shirin Lafiya jari ce tare da Azima Bashir Aminu ya mayar da hankali kan cutar farfadiya ko kuma Epilepsy a turance, cutar da ke matsayin babbar barazanar lafiya ga jama'a musamman a kasashe masu tasowa da ke karancin kulawar lafiya.

Masana na danganta cutar farfadiya da gado.
Masana na danganta cutar farfadiya da gado. AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.