Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

An samu karuwar cutar Gout a tsakanin 'yan Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin Lafiya Jari Ce na wannan lokaci ya tattauna akan cutar Gout da ke kumbura sassan jikin Dan Adam ciki kuwa har da jjijiyoyi.

Wani mai fama da cutar Gout mai kumbura sassan jikin dan Adam
Wani mai fama da cutar Gout mai kumbura sassan jikin dan Adam © Homage Malaysia
Talla

Binciken masana lafiya dai ya nuna cewar maza sun dara mata shiga cikin hatsarin kamuwa da cutar ta Gout da kashi 88 cikin 100.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.