Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Asibitocin Najeriya za su fara amfani da tsarin neman ganin likita ta wayar Salula

Wallafawa ranar:

Shirin lafiya jari ce tare da Azima Bashir Aminu a wannan makon ya yi duba wani ci gaban lafiya da aka samu a Najeriya bayan da hadaka tsakanin ma'aikatar lafiya da hukumar sadarwa ya kai ga samar da wata manhaja wadda za ta saukakawa marasa lafiya samun damar ganin likita tun gabanin su je asibiti, a wani yunkuri na dakile cunkoson da ake samu a asibitocin kasar.

Karkashin sabon shirin ta wayar salula marar lafiya zai nemi ganin likita yayinda likita zai bashi rana da lokacin ganinsa, lamarin da zai taimaka wajen rage cunkoso a asibitoci.
Karkashin sabon shirin ta wayar salula marar lafiya zai nemi ganin likita yayinda likita zai bashi rana da lokacin ganinsa, lamarin da zai taimaka wajen rage cunkoso a asibitoci. AFP/ISAAC KASAMANI
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.