Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Yadda jihar Yobe ta samu tagomashin sabbin asibitoci da kayakin kula da lafiya

Wallafawa ranar:

Shirin 'Lafiya Jari Ce' na wannan mako tare da Azima Bashir Aminu ya yi duba ne kan ci gaban lafiyar da aka samu a jihar Yobe a yankin Arewa maso gabashin Najeriya, bayan da gwamnatin jihar ta samar da sabbin asibitoci da kuma horar da malaman jinya don dakile matsalolin lafiyar da jihar ke fuskanta.

Wani Asibiti.
Wani Asibiti. AFP - STR
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.