Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Yadda karancin takardun Naira ya shafi mara lafiya a asibitocin Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin 'Lafiya Jari Ce' na wannan mako tare da Azima Bashir Aminu ya duba yadda matsalar sauya wasu takardun kudin Nairar Najeriya da tsadar rayuwa suka shafi harkokin asibiti masamman majinyata ko masu bukatar gaggawa a asibiti.

Wasu sabbin takardun Nairar Najeriya
Wasu sabbin takardun Nairar Najeriya REUTERS - AFOLABI SOTUNDE
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.