Duniya na ganin karuwar masu fama da cutar karkarwar jiki ta Parkinson
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:13
Shirin Lafiya Jari ce tare da Azima Bashir Aminu ya mayar da hankali kan cutar karkarwar jiki ko kuma Parkinson a turance wadda wasu ke alakantawa da yawan shekaru, inda a yanzu haka ake da jumullar mutane fiye da miliyan 10 da ke fama da ita.
A cikin shirin za ku ji hira da likitan zuciya baya da wadansu da ke dauke da cutar ta Parkinson ko kuma karkarwar jiki, haka zalika akwai tattaunawa da daidaikun jama'a dangane da matakan da suke dauka don bai wa kansu kariya.
Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shiri.........
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu