Nijar
Mutanen Diffa na tserewa zuwa Maradi
Bayan hare-haren da ‘yan kungiyar Boko Haram suka kaia a garin Diffa da ke iyaka da Tarayyar Nijeriya, daruruwan mutanen garin ne ke ci gaba da tserewa zuwa jihohin Zinder da Maradi da ke yammacin jihar ta Diffa domin fargabar abubuwan da za su iya biyo baya. Sakamakon rade-radin da ke cewa an kama wasu ‘yan Boko Hram, wannan ya sa tsoro ya kama yawancin al’ummar Maradi. Salisu Issa daga Maradi ya aiko da Rahoto.
Wallafawa ranar:
Talla
Rahoto: Mutanen Diffa na tserewa zuwa Maradi
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu