Isa ga babban shafi
Nijar

Matsalar Cutar yoyon Fitsari a Nijar

A ranar 27 ga watan Mayu ake tunawa da mata masu yoyon fitsari a duniya, kuma a Jihar Maradi a Jamhuriyar Nijar, an kaddamar da sabuwar Asibiti da za ta kula da wadannan Mata da ke fama da cutar yoyon fitsari. Wakilinmu Salisu Issa ya aiko da Rahoto.

Wasu mata kwance a gadon asibiti masu fama da cutar yoyon Fitsari a Najeriya
Wasu mata kwance a gadon asibiti masu fama da cutar yoyon Fitsari a Najeriya Nigerian Forward.org
Talla

03:00

Rahoto: Matsalar Cutar yoyon Fitsari a Nijar

Salisu Isah

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.