Isa ga babban shafi
Nijar

Likitoci sun shiga yajin aiki a Nijar

Likitoci da ma'aikatan jinya a Nijar sun shiga wani yajin aikin kwanaki biyu don nuna fushinsu game da bukatunsu da har yanzu babu labari tsawon lokaci, da kuma sauran matsaloli masu tarin yawa da suke bukata gwamnati ta biya masu. Ibrahim Malam Tchillo ya aiko da Rahoto daga Damagaram.

Mata dauke da kananan yara a Asibitin Damagaram
Mata dauke da kananan yara a Asibitin Damagaram AFP/Issouf Sanogo
Talla

02:59

Rahoto: Likitoci sun shiga yajin aiki a Nijar

Ibrahim Malam Tchillo

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.