Nijar
Ana fama da matsalar Lantarki a Nijar
A lokacin zafi yawancin Jihohin Nijar suna fama da matsalar rashin wutar lantarki da ke fitowa daga Tarayyar Najeriya inda ko a jiya Alhamis a jihohi bakwai cikin jihohi 8 na Nijar babu Lantarkin, wannan babbar matsalace da ke mayar da hannun agogo baya, a fannin rayuwar al’ umma da tattalin arzikin mutane, idan aka yi la’akari da dimbin hasarar da rashin wutar ke janyo wa. Wakilinmu daga Maradi ya aiko da Rahoto.
Wallafawa ranar:
Talla
Rahoto: Ana fama da matsalar Lantarki a Nijar
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu