Isa ga babban shafi
RAHOTO

Wata sabuwar cuta ta kashe mutane 100 a Gombe

Majalisar Wakilan Nigeria ta umurci hukumomin lafiyar kasar su gaggauta daukar matakan dakile wata cutar da ta kunno kai a Karamar Hukumar Nafada ta jihar Gombe wacce har yanzu ba a gano kanta ba.

Masu aikin makabartar sun ce, suna fuskantar hatsurra wajen kula da gawarwaki.
Masu aikin makabartar sun ce, suna fuskantar hatsurra wajen kula da gawarwaki. AP - Andre Penner
Talla

Hakan na zuwa bayan cutar ta yi sanadiyyar mutuwar kusan mutane 100 ya zuwa yanzu, mafi yawansu yara da matasa.

Bayanai sun tabbatar da cewa, mazauna garin na ci gaba da rokon hukumomi su kai musu dauki cikin gaggawa.

Shiga alamar sauti domin saurarn rahoton Ibrahim Malam Goje.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.