Isa ga babban shafi
Najeriya

‘Yan gudun Hijira a Nasarawa na son komawa gida

Daruruwan ‘yan gudun hijira wadanda rikice-rikicen kabilanci da sauran tashe tashen hankula suka raba da mahalansu, ke ci gaba da rayuwa a cikin hali na turaddadi a Jihar Nasarawa da ke Tarayyar Najeriya sakamakon rashin muhalli a daidai wannan lokaci na farko damina, yayin da kuma da dama daga cikinsu ke fatar komawa gida domin jefa kuri’unsu a zabubuka masu zuwa. Muhammad Tasiu Zakari ya aiko da rahoto daga Nasarawa.

'Yan gudun hijira da suka tserewa rikicin Boko Haram a Jihar Borno
'Yan gudun hijira da suka tserewa rikicin Boko Haram a Jihar Borno RFI/Madjiasra Nako
Talla

02:22

‘Yan gudun Hijira na cikin mawuyacin hali a Nasarawa

Muhammad Tasiu Zakari

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.