Isa ga babban shafi
Najeriya

Matsalar Cin Hanci da Rashawa a Najeriya

A Najeriya matsalar Cin Hanci da Rashawa matsala ce da masana ke bayyana ta a matsayin barazana ga ci gaban tattalin arzikin kasar, akan haka ne kuma Shehu Saulawa ya diba wannan batu a cikin Rahotonsa.

Masu Zanga-zangar adawa da janye tallafin Man fetir a Najeriya suna bukatar magance matsalar cin hanci maimakon cire Tallafi
Masu Zanga-zangar adawa da janye tallafin Man fetir a Najeriya suna bukatar magance matsalar cin hanci maimakon cire Tallafi Utomi Ekpei /AFP/Getty Images
Talla

04:24

Rahoton Shehu Saulawa Game da matsalar cin Hanci a Najeriya

Shehu Saulawa

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.