Isa ga babban shafi
Najeriya

Shugaban Nigeria Umaru Musa Yar’Adua ya rasu

Gwamnatin Nigeria, ta bada sanarwar mutuwar shugaban kasa, Umaru Musa Yar’Adua, bayan ya dade yana fama da rashin lafiya.Maitaimakwa shugaban ta fanning yada labarai, Segun Adeniyi ne ya sanar da rasuwar shugaban mai shekaru 58 daren jiya.Tuni Mukaddashin shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya ziyarci iyalan Yar’Adua, dan yi musu ta’aziya, inda kuma ya sanar day au ta zama ranar hutu, kana kuma ya baiayana zaamn makokin mako guda.Ana saran yiwa shuagab Yar’Adua jana’iza da misalin karfe 2 a birnin Katsina. 

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.