Isa ga babban shafi
Iran-AIEA

Aston na tattaunawa da hukumomin kasar Iran kan batun Nukiliya

Yau asabar, Ministar harkokin wajen kungiyar taraiyyar Turai Catherine Ashtonta isa birnin Tehran na kasar Iran, don duba yadda za a ciba da tattauna batun Nukiliyan kasar. Aston, da ke kula da tattaunawar da iran ke yi da manyan kasashen duniya kan batun Nukiliyan, ta isa Iran ne a lokacin da ake kokarin bunksa dangantaka tsakanin bangarorin 2.An fara samun kautatuwar dangantakar ne, bayan zaben Hassan Rouhani mai sassaucin ra’ayi, a matsayin shugaban kasar Iran, a shekarar bara. 

Shugaban kasar Iran, Hassan Rohani
Shugaban kasar Iran, Hassan Rohani www.president.ir
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.