Isa ga babban shafi
Najeriya

An gurfanar da sojoji Najeriya 579 a kotu

A Najeriya yanzu haka sojoji 579 ne a jimilce ke gaban kotun sojan kasar, inda ake tuhumar su da nuna rashin da’a ko kuma aikata laifufuka a cikin ayyukansu.Da dama daga cikin sojojin dai ana zarginsu ne da nuna gazawa wajen tunkrar mayakan Boko Haram.

Sojojin Najeriya da ke yaki da Boko Haram
Sojojin Najeriya da ke yaki da Boko Haram REUTERS/Stringer
Talla

Kamfanin dillancin labaran Faransa AFP ya jiyo kakakin rundunar sojan kasar Kanar Sani Usman na cewa yanzu haka akwai sojoji 473 da ke gaban kotu, yayin da wasu sojojin 81 ke tsare a wani wurin domin cajin su da irin wadannan laifufuka.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.