Isa ga babban shafi
Burundi

Yan adawa za su sake gudanar da zanga zanga a Burundi

Yan adawar kasar Burundi zasu sake kaddamar da zanga zangar a yau dinan don nuna rahsin amincewa da shirin shugaban kasar na neman wa’adi na uku.

Yan sandan Burundi a harabar wani gidan Rediyo mai zaman kansa
Yan sandan Burundi a harabar wani gidan Rediyo mai zaman kansa AFP PHOTO / SIMON MAINA
Talla

Shugaba Pierre Nkurunziza yace gwamnatin sa zata dauki masu zanga zangar a matsayin masu bore ko kuma yan tawaye.
Hakan dai na nuni da cewa akoi shugabanin Afrika dake cigaba da daukar matakai na kin sauka daga kagaragar mulki, wanda yi haka ya sabawa kudin tsarin mulki kasar.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.