Isa ga babban shafi
Burundi

Shugaba Gidan Radiyo Na Burundi Ya Tsere

A kasar Burundi, wani Shugaban Gidan Radiyo mai zaman kansa wanda ya taimaka wajen yada sanarwan kifar da Gwamnatin Shugaba Pierre Nkurunziza ya tsere ya bar kasar.Majiyoyi na cewa Bob Rugurika shugaban Gidan Radiyo na Africa Public Radio,RPA,  ya tsere ne domin fargaban ana iya daure shi ko hallaka shi sakamakon rashin nasarar juyin mulkin da wasu sojoji suka so yi. 

Wani sojan Burundi na sa idanu kan jama'a a birnin Bujumbura jiya juma'a
Wani sojan Burundi na sa idanu kan jama'a a birnin Bujumbura jiya juma'a REUTERS/Goran Tomasevic
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.