Isa ga babban shafi
Brazil

An zabi Bebeto a kwamitin shirya gasar cin kofin duniya a Brazil

A Kasar Brazil an zabi Bebeto tsohon dan wasan ksar a matsayin mamban kwamitin shirya gudanar da gasar cin kofin Duniya da Brazil zata dauki nauyi a shekarar 2014. Inda zai yi aiki tare da Ronaldo.

Tsohon dan wasan Brazil sanye da rigar wasan kasar a lokacin da yake taka leda.
Tsohon dan wasan Brazil sanye da rigar wasan kasar a lokacin da yake taka leda. Reuters
Talla

Ronaldo ya shaidawa manema labarai jin dadinsa game da zaben Bebeto a kwamitinsu .

A jiya Alhamis ne dai Bebeto ya cika shekaru 48 na haihuwa, wanda yana cikin tawagar ‘yan wasan Brazil da suka lashe kofin Duniya a shekarar 1994. A shekarar 2002 ne Bebeto ya ritaya daga kwallon kafa.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.