Isa ga babban shafi
Turkiya

Turkiya : Jam’iyyar Erdogan ta yi ikirarin lashe zabe

Jam’iyyar Firaministan Turkiya Recep Tayyip Erdogan ta yi ikirarin lashe zaben kananan hukumomi da aka gudanar tare da shan alwashin karya ‘Yan adawa da suke neman ganin bayan shugabannin Jam’iyyar. Zaben kananan hukumomin da aka gudanar tamkar auna farin jinin Gwamnatin Erdogan, ne da ke fuskantar suka musamman badakalar cin hanci da rashawa da ta dabaibaiye gwamnatinsa.

Ana kidayar Kuri'u a zaben Turkiya
Ana kidayar Kuri'u a zaben Turkiya REUTERS/Umit Bektas
Talla

Jam’iyyar AKP ta Erdogan ta yi ikirarin samun nasara a sakamakon farko na kuri’u kashi 60 da aka kidaya.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.