Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Yadda aka yi wa sama da yara dubu dari 9 rigakafin cutar Polio a Kamaru

Wallafawa ranar:

Shirin Lafiya Jari ce a wannan karo ya mayar da hankali ne kan yadda aka gudanar da gangamin rigakafin cutar shan inna wato Polio a Jamhuriyar Kamaru don dakile bazuwarta. A baya-bayan nan ne dai ake ganin bullatar cutar a wasu sassan kasar, lamarin da ya sanya mahukunta tashi tsaye don yin rigakafin cutar.

Sama da yara dubu dari 9 ne aka yi wa rigakafin cutar Polio a jahohi 10 na Kamaru.
Sama da yara dubu dari 9 ne aka yi wa rigakafin cutar Polio a jahohi 10 na Kamaru. AP - Thoko Chikondi
Talla

Sama da yara dubu dari 9 da 48 ne aka yi wa rigakafin a fadin jahohi 10 na Kamaru, a aikin da aka kwashe tsawon kwanaki uku ana yi.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Azima Bashir Aminu.....

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.