Mahukuntan Nijar na kokarin dakile fasa-kaurin kwayoyi zuwa arewacin Afirka
An fara samun karuwar fasa-kaurin muggan kwayoyi tsakanin jihar Agadas da ke arewacin Jamhuriya Nijar da yankin arewacin nahiyar Afirka, wata matsala da ake dangantawa da soke dokar da ta haranta safarar bakin-haure da mahukuntan soji suka yi a Kasar ta Nijar.
Wallafawa ranar:
Kunna - 02:59
Talla
Wasu alkalumma da gwamnatin sojin kasar ta Nijar ta fitar sun nuna cewar a tsakanin 2021 zuwa 2023, yawan kwayar da aka kama, ta kai ta kwatankwacin CFA biliyan 22.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu