Isa ga babban shafi

Har yanzu ba a biya wadanda bututun mai ya ratsa gonakinsu a Nijar ba

Kusan shekaru 2 kenan da aza aikin gina bututun mai daga Nijar zuwa Jamhuriyar Benin, amma har yanzu ba'a biya masu gonaki da gidajen da aikin ya ratsa ta kansu ba a Jihar Maradi, abinda ya sa yawancin mutanen suka bayyana cewar an hana su noman da suka dogara a kai wajen samun abinci, yayin da tuni wasu daga cikin su suka rasa rayukansu ba tare da karbar diyyar ba. Rukayya Abba Kabara na dauke da rahoto a kai

Har yanzu ba a biya wadanda bututun mai ya ratsa gonakinsu a Nijar ba.
Har yanzu ba a biya wadanda bututun mai ya ratsa gonakinsu a Nijar ba. AFP - BOUREIMA HAMA
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.