Isa ga babban shafi
Rahotanni

Gwamnatin Nijar ta soke tsarin sake bai wa ma'aikatan da suka yi ritaya aiki

A wani mataki na tsuke bakin aljihun gwamnati da wasu muhimman ma'aikatu, gwamnatin Nijar ta soke tsarin daukar ma'aikatan da suka yi ritaya daga aiki a matsayin 'yan kwantiragi domin gudanar da wasu ayyuka masu muhimmanci da babu masu yinsu.

Dubban matasa a Yamai babban birnin Jamhuriyar Nijar
Dubban matasa a Yamai babban birnin Jamhuriyar Nijar © AP - Sam Mednick
Talla

Matakin dai zai bai wa matasa damar samun guraben ayyukan yi.

Nasiru Sani na dauke da rahoto a kai...

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.