Rahoto kan karancin makarantun koyar da masu lalura ta musamman a Nijar
A Jamhuriyyar nijar, sannu a hankali ana ci gaba da samun karin matasan da ke fama da lalura ta musamman ko kuma nakasa wadanda ke kokarin shiga makaranta domin samun ilimi.
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:45
To sai dai kamar yadda za ku ji a wannan rahoton, a jihar Damagaram ko kuma Zinder babbar matsalar da ake fuskanta ita ce adadin dalibai masu irin wannan lalura da ke ci gaba karuwa a kowacce rana a bangare guda kuma ake fama da karancin makarantun da ke hidimar koyar da su ko kuma basu ilimin da suke bukata.
Zainab Ibrahim na dauke da karin bayani a wannan rahoto.
Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken rahoton.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu