Isa ga babban shafi

Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta lafta wa masu sana'ar kifi a Diffa haraji

Shugabannin sojin Jamhuriyar Nijar sun sanya sabbin haraji ga masu sana'ar kifi a yankin Diffa, abinda ya shafi masu kamun kifin da masu sayar da shi da kuma masu safararsa zuwa kasashen ketare. Nasiruddeen Muhammed na dauke da rahoto a kai

Shugaban sojinn Nijar janar Abdourahamane Tiani.
Shugaban sojinn Nijar janar Abdourahamane Tiani. AP
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.