OCTRIS ta sanar da kame kilo dubu 8 na miyagun kwayoyi a Nijar
Hukumar OCTRIS mai yaki da safara da ta'ammali da miyagun kwayoyi a Jamhuriyyar Nijar, ta bayyana fargaba a game da yadda kasar ke neman zama wata kafa da masu fataucin miyagun kwayoyi ke amfani da ita domin safarar zuwa sassan duniya.
Wallafawa ranar:
Kunna - 01:40
Talla
A rahoton da ta fitar, hukumar ta OCTRIS ta ce a shekarar da ta kawo karshe, ta kama miyagun kwayoyi da nauyinsu ya kai kilo dubu 8 da 355.
Ga dai karin bayani a wannan rahoto tare da Azima Bashir Aminu.
Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken rahoton.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu