Isa ga babban shafi

Jabun magunguna na yi wa 'yan Nijar kisan mummuke - Rahoto

A Jamhuriyar Nijar hukumomin lafiyar kasar sun yi kira ga jama’a su kiyayi shan magungunan da ake sayarwa kan titi saboda illolin da suke tattare da su, yayin da suka kasance barazana ga rayuwar dan adam. 

Shan magunguna ba tare da izini likita ba na Kisa
Shan magunguna ba tare da izini likita ba na Kisa Reuters
Talla

Wani bincike da majalisar dinkin duniya ta yi ya ce shan gurbatattun magungunan zazzabin cizon sabro na yin sanadiyar mutuwar mutane sama da dubu 400 kowace shekara a cikin kasashen yankin sahel.  

Nahiyar Afirka na daga cikin nahiyoyin da ke fama da mace-mace sakamakon zazzabin cizon sauro, musamman mata masu juna biyu da kuma kananan yara.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken rahoton Baro Arzika.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.