Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Ta'ammuli da miyagun kwayoyi na kara yawan masu tabin hankali a Nijar

Wallafawa ranar:

Shirin "Lafiya jari ce"  na wannan mako ya mayar da hankali ne kan yadda matsalar shaye-shaye sannu a hankali ke ci gaba da jefa tarin matasa a lalurar hauka ko kuma tabin hankali, matsalar da ke ci gaba da tsananta a sassan Jamhuriyya Nijar musamman tsakanin matasa ko kuma daliban jami’o’i. Alkaluman ma’aikatar lafiyar Nijar na nuna yadda ake da tarin matasa da yanzu haka ke karbar maganin cutar kwakwalwa galibinsu sakamakon ta’ammali da miyagun kwayoyi ko kuma shaye-shayen zamani. 

Hoton wani sashi na kwakwalwar dan adam da ake amfani dashi wajen nazarin cutar mantuwa ta Dementia, a dakin ajiye muhimman abubuwa na Jami'ar dake garin Buffalo dake birnin New York a Amurka.
Hoton wani sashi na kwakwalwar dan adam da ake amfani dashi wajen nazarin cutar mantuwa ta Dementia, a dakin ajiye muhimman abubuwa na Jami'ar dake garin Buffalo dake birnin New York a Amurka. AP - David Duprey
Talla

Masu ruwa da tsaki na kokawa kan yadda ake samun wasu iyaye da boye halin da 'ya'yan su ke ciki musamman ta tu'ammuli da miyagun kwayoyi har sai abin ya gagari kundila.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.