Isa ga babban shafi
Nijar - Libya

'Yan ci rani sun bijirewa matsalolin tsaro wajen kwarara zuwa Libya

Duk da matsalolin tashe tashen hankula da garkuwa da mutane a Libya, har yanzu ‘yan ci rani na cigaba da kwarara zuwa kasar domin samun abun yi, sada zumunci ko kuma domin tsallakawa zuwa kasashen Turai.

Wasu 'yan Jamhuriyar Nijar dake shirin tafiya Libya ci rani.
Wasu 'yan Jamhuriyar Nijar dake shirin tafiya Libya ci rani. AP - Jerome Delay
Talla

Cikin irin wadannan. ‘yan ci ranin da ke balaguro zuwa kasar ta Libya kuwa har da mata, inda wasunsu ke tafiyar mai cike da hatsari domin ziyartar mazajensu na aure.

Wakilinmu Salisu Isa da ke Maradi ya nazarci matsalar tare da hada rahoto akai.

03:10

Rahoto kan yadda 'yan ci rani ke kwarara Libya duk da matsalar tsaron kasar

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.