Isa ga babban shafi
RAHOTO

Ya kama a gaggauta samar da 'yan sandan jihohi a Najeriya - Uba Sani

Gwamnan jihar kaduna, Sanata Uba Sani ya dau alwashin kubutar da yara 'yan makaranta fiye da dari biyu da 'yan bindiga suka sace a jiya Alhamis a garin Kuriga da Ke karamar hukumar Chikun.

Gwamnan jihar Kaduna Sen. Uba Sani yayin bukin kaddamar da horon sabbin 'yan banga a jihar. 02/09/23
Gwamnan jihar Kaduna Sen. Uba Sani yayin bukin kaddamar da horon sabbin 'yan banga a jihar. 02/09/23 © Sen. Uba Sani X handle
Talla

Gwamnan ya yi kira da a gaggauta samar da 'yan sandan jihohi domin ta haka ne kadai za a samu mafita dangane da matsalar tsaro da a Ke fama da ita.

Gwamnan ya bayyana haka ne ya yin wata ziyara da ya kai garin.

Shiga alamar sauti, domin sauraron rahoton Aminu Sani Sado.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.