Isa ga babban shafi
Rahotanni

'Yan bindiga sun sace mutane da dama a kan hanyar Abuja zuwa Kaduna

Bayan kusan shekara guda jama’a na zirga-zirga kan hanyar Abuja zuwa Kaduna cikin kwanciyar hankali a tarayyar Najeriya, sai kwatsam ‘yan bindiga sun komawa satar mutane tare da garkuwa da su akan babbar hanyar.

Wani sashi na hanyar Abuja zuwa Kaduna da aka sabunta a Najeriya.
Wani sashi na hanyar Abuja zuwa Kaduna da aka sabunta a Najeriya. © Daily Trust
Talla

Bayanai sun ce a ranar lahadin da ta gabata, gungun ‘yan bindigar sun datse hanyar ta Abuja zuwa Kaduna, inda suka sace mutane sama da 30 a yankunan wajen garin Abuja.

Wakilinmu na Abuja Mohammed Sani Abubakar ya aiko mana da karin bayani cikin rohotonsa. 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.