Isa ga babban shafi
Najeriya - Kaduna

Halin da ake ke ciki a Kaduna bayan dakatar da sufurin jirgin kasa saboda tsaro

Tun dai bayan da gwamnatin Najeriya ta sanar da rufe Zirga zirgar jiragen kasa daga Abuja zuwa Kaduna al'amurran kasuwanci da sufurin jama’a suka tsaya cak a tashoshin jiragen na kasa dake biranen biyu.

Wasu fasinjojin jirgin kasa dake sufuri tsakanin Abuja da Kaduna a Najeriya.
Wasu fasinjojin jirgin kasa dake sufuri tsakanin Abuja da Kaduna a Najeriya. © Daily Trust
Talla

Sai dai gwamnatin ta ce nan bada dadewa komai zai daidaita.

Wakilinmu dake Kaduna Aminu Sani Sado ya ziyarci tashar jirgin kasa da ke Rigasa a Kaduna ga kuma rahoton da ya aiko mana.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.