Isa ga babban shafi
Najeriya-Kaduna

Yadda gwamnatin Kaduna ta rushe gidaje 160 a unguwar Graceland ta Zaria

A makon jiya ne gwamnatin Jihar Kaduna a Najeriya ta rushe gidaje 160 Graceland da ke birnin Zaria, wadanda hukumomi suka ce an gina su ba bisa ka’ida ba. Wannan mataki ya jefa daruruwan mutane cikin halin kunci, saboda rasa muhallan su. Aminu Sani Sado ya ziyarci Zariar, kuma ga rahotan da ya aiko mana.

Gwamnatin Jihar Kaduna yayin jagorantar kwamitin Koli na gwamnati a wani taro.
Gwamnatin Jihar Kaduna yayin jagorantar kwamitin Koli na gwamnati a wani taro. © Kaduna State Government
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.