Isa ga babban shafi
Kaduna-Ilimi

Malaman Kaduna sun fusata da matakin rufe makarantun boko

A jihar Kaduna da ke Najeriya, sanawar kulle makaratun har sai baba ta gani bai yi wa wasu  malamai da ma su makarantun kudi dadi ba, ganin cewa ta nan suke samun kudade da suke gudanar da rayuwarsu ta yau da kullum. Wannan na zuwa ne a daidai lokacin da 'yan bindiga suka zafafa hare-hare kan makarantun tare da sace dalibai.

Allon makarantar Bethel Baptist da 'yan bindiga suka sacewa dalibai 121 a karamar hukumar Chikun dake jihar Kaduna.
Allon makarantar Bethel Baptist da 'yan bindiga suka sacewa dalibai 121 a karamar hukumar Chikun dake jihar Kaduna. © AP
Talla

Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakken rahoton Aminu Sani Sado

 

03:05

Malaman Kaduna sun fusata da matakin rufe makarantun boko

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.