Najeriya-Kaduna
Rayuwa ta sauya a Kaduna saboda katse layukan sadarwa
Mazauna wasu yankunan jihar Kaduna da ke Najeriya da matakin katse layukan sadarwa ya shafa a kokarin gwamnati na kawo karshen matsalar hare-haren ‘yan bindiga, na ci gaba da bayyana mabanbantan ra’ayoyi akan matakin, inda wasu ke yabawa, wasu kuwa na kokawa kan halin kuncin da suka shiga, kwana guda bayan soma aikin wannan dabara.
Wallafawa ranar:
Minti 2
Talla
Ku latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren rahoton wakilinmu Aminu Sani Sado
Rayuwa ta sauya a Kaduna saboda katse layukan sadarwa
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu