Isa ga babban shafi
Nijar

Ana zaman makoki a Nijar

Gwamnatin Jamhuriyyar Nijar ta ayyana zaman makoki tare da sauke tutar kasar na tsawon kwanaki 3 domin nuna juyayin mutuwar sojojinta kusan 50 sakamakon hare haren da Mayakan Boko Haram suka kai a tsibirin Karamga a ranar Asabar din da ta gabata. To ko ya ‘yan kasar suka ji da wannan al’amari? Daga Jihar Damagaram Wakilinmu Ibrahim Malam Tchillo ya aiko da rahoto.

Laura Angela Bagnetto
Talla

01:35

RAHOTO: Ana zaman makoki a Nijar

Ibrahim Malam Tchillo

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.