Isa ga babban shafi
Najeriya

Manoma sun yi gargadin samun Matsalar Abinci a Najeriya

Haren haren bama-bamai da farmakin 'Yan bindiga da ake kai wa a shiyyar Arewa maso gabacin Najeriya ya tilastawa kungiyar manoma ta kasa yin gargadin za a iya samun gibi da karancin cimaka a yankin  da ke fuskantar kalubale na tsaro. Wakilinmu Shehu Saulawa ya duba fargabar da manoman wannan yankin ke ciki a cikin Rahotonsa.

Manomi yana huda a Nahiyar Afrika
Manomi yana huda a Nahiyar Afrika Ebby Shaban Abdallah
Talla

03:10

Rahoto: Matsalar Abinci a Najeriya

Shehu Saulawa

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.