Isa ga babban shafi
Iraq

Kurdawa na samun nasara kan mayakan jihadi

A kasar Iraki, Kurdawa da ke samun tallafin sojin saman kasar Amurka, sun samu nasarar fatattakar mayakan da ke da’awar kafa daular musulunci daga wasu yankuna da dama da suka kwace a kwanakin da suka gabata.

Mayaka a yankin Kurdawan Iraki
Mayaka a yankin Kurdawan Iraki REUTERS/Youssef Boudlal
Talla

Rahotanni sun ce tuni Kurdawa suka samu nasarar kwace wani mai babbar madatsar ruwa wadda ake amfani da ita domin samar da makamashi ga yankin Mossul.

To sai dai bayanai na baya bayan na sun ce mayakan na jihadi sun sake kaddamar wani farmaki da nufin sake kama wannan madatsa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.