Dangantakar kasuwanci tsakani Gabon da Faransa
Shugaban kasar Gabon Ali Bongo ya kai ziyarar aiki a Faransa, A jiya talata ya gana da shugaba Francois Hollande a fadar sa ta Elysees dake Birni Paris.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Wasu daga cikin manyan muhimman batutuwan da shugaban kasar ta Gabon ya fi mayar da hankali akai a lokacin wannan ziyara sun hada da batun saka Jari,
Majalisar ‘yan kasuwar Faransa na daya daga cikin masu ruwa–da- tsaki a harakokin kasuwanci tsakani Faransa da kasar Gabon.
Ana sa ran Ali Bongo Ondimba zai shawo kan masu zuba Jarri na Faransa domin sake duba dangantakar kasuwanci dama batun arzikin ma’adinai da Faransa ke hakka a Gabon.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu