Isa ga babban shafi
Burundi-Tanzania-RFI

An sako wakilin RFI Hassan Ruvakuki daga gidan yari

Rahotanni daga kasar Burundi na nuna cewa an saki Dan Jaridar gidan Radiyon Faransa, RFI, na sashin Swahili Hassan Ruvakuki daga gidan yari bayan an yanke mai hukuncin daurin rai da rai a bisa samunsa da laifin hada kai da ‘Yan ta’adda.  

Wakilin RFI a Sashen Swahili  Hassan Ruvakuki, Dan jaridar kasar Burundi
Wakilin RFI a Sashen Swahili Hassan Ruvakuki, Dan jaridar kasar Burundi AFP PHOTO/Esdras Ndikumana
Talla

A watan Janairun da ya gabata ne aka rage hukuncin daurin rai da rai da aka wa Ruvakuki zuwa shekaru uku bayan wata kotun daukaka karat a rage tuhumar da ake mai zuwa yin alaka da manyan masu laifuka.

“Tunani na tare da mata tad a da kuma ‘ya ta ‘yar shekara daya da aka haifa a lokacin ina tsare ba tare da na yi wani laifi ba, ina so na kara jaddada cewa, ban yi laifin kome ba.” Inji Ruvakuki dan shekaru 37.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.